Headline 16-12-2020
Labarai
Da izinin Allah a yau laraba 16/12/2020 za’a rufe jerin gwanon Muhadarori da Hasken Musulunci Foundation ta shirya cikin kwanaki 19, akan Tauhidi shi me mabudin aljanna.
Za’a gabatar da taron rufewar ne a Masallacin Ashrab dake Minna, bayan sallar magariba.